GABATARWA: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai. Tsira da Aminci su qara Tabbata ga Fiyayyen HalittunSa, Annabin Rahama Muhammad...
Wannan dan littafin na kunshe ne da fassarar hudubar Manzan Allah (S), wanda ya yi ga Sahabbansa gab da qaratowar watan Ramadan mai alfarma a lokacin...